Al-Ikhlas, ayah 1
قُلْ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ
Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
Surah 112 · Meccan · 4 ayahs
The Sincerity
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَـٰنِ ٱلرَّحِيمِ
قُلْ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ
Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."
ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ
"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."
لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ
"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."
وَلَمْ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدٌۢ
"Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."
Text, translations & audio via AlQuran Cloud (alquran.cloud) / Islamic Network CDN · Translation: Abubakar Gumi
Surah Al-Ikhlas (الإخلاص), also written Ikhlas or Al Ikhlas, is the 112th surah of the Holy Quran. It is a Meccan surah with 4 ayahs (verses), and its name means “The Sincerity”. Read it online in Arabic with Hausa translation, tafsir and verse-by-verse audio recitation.